Sana’ar dake amfani da makamashi mai tsabta
2023-03-07 13:42:36 CMG Hausa
Ana kokarin raya sana’o’in dake amfani da makamashi mai tsabta a gundumar Wei ta lardin Hebei na kasar Sin domin cimma burin tabbatar da ci gaban tattalin arziki mai inganci. (Jamila)