logo

HAUSA

Xi ya halarci cikakken taro na 2 na taron farko na NPC karo na 14

2023-03-07 15:40:13 CMG Hausa

Yau Talata da yamma, shugaban kasar Sin Xi Jinping da sauran shugabannin kasar sun halarci cikakken taro karo na biyu na babban taro karo na farko na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin wato NPC karo na 14 da aka kira a dakin taro dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar, inda shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama’ar kasar Sin Li Zhanshu ya gabatar da rahoton aikin zaunannen kwamitinsa. (Jamila)