Sana'ar saka kayayyaki iri-iri bisa amfani da gora a lardin Sichuan
2023-03-06 10:19:17 CMG Hausa
Yadda ake kokarin amfani da gora ke nan domin saka kayayyaki iri daban-daban a birnin Neijiang na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga kyautata rayuwar manoman wajen, gami da farfado da yankunan karkara. (Murtala Zhang)