logo

HAUSA

Babbar gadar tafkin Kaizhou

2023-03-06 09:31:48 CMG Hausa

Babbar gadar tafkin Kaizhou da aka gina a gundumar Kaiyang ta birnin Guiyang, fadar mulkin lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin. (Jamila)