logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya taya Vo Van Thuong murnar zama shugaban kasar Vietnam

2023-03-02 19:39:36 CMG Hausa

Yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taya Vo Van Thuong, murnar zama shugaban kasar Vietnam.