logo

HAUSA

Lionel Messi ya zama gwarzon dan kwallon duniya na hukumar FIFA na shekarar 2022

2023-03-02 10:20:35 CMG Hausa

An gudanar da bikin mika lambobin yabon hukumar hadin gwiwar wasan kwallon kafa ta duniya wato FIFA a birnin Paris na Faransa a ranar 27 ga watan Febrairu, dan wasan gaba kuma kyaftin kungiyar kasar Argentina Lionel Messi ya cimma lambar yabo na gwarzon dan kwallon duniya na hukumar FIFA na shekarar 2022 ajin maza.(Zainab Zhang)