logo

HAUSA

Kasar Indiya ta kasance kasar da aka fi yiwa yara mata kanana aure

2023-03-02 13:45:39 CMG Hausa

Kasar Indiya ta kasance kasar da aka fi yiwa yara mata kanana aure, ganin yadda a kowa ce shekara ake yiwa kananan yara mata a kalla miliyan 1.5 aure a ko wace shekara.(Kande Gao)