Xi Jinping ya damu da gadon al’adun kasar Sin (10) : Fahimtar halin da ake ciki yanzu ta hanyar nazartar abubuwan da suka gabata
2023-02-28 15:37:47 CRI
Al'adunmu na gargajiya, adalci, hikima da imani. Wace hanya ce mafi inganci na ganin wadannan abubuwa su yi aiki a yau? Kamata ya yi mu yi amfani da abubuwan da ake fada a yau domin gadon ainihin ruhin al'adun gargajiya.