logo

HAUSA

Sana'ar saka kwando a lardin Hubei

2023-02-27 10:20:19 CMG Hausa

Sana’ar amfani da gora don saka kwando ke nan da ake gudanarwa a karkarar yankin Yiling na birnin Yichang dake lardin Hubei na kasar Sin. (Murtala Zhang)