Giwayen suke amfani da hancinsu wajen tsotso gashin fuka-fukan tattabarun
2023-02-26 15:19:23 CMG Hausa
Tantabaru na damun giwaye yayin da suke shan ruwa a gandun dajin Addo na kasar Afirka ta Kudu, don haka giwayen suke amfani da hancinsu wajen tsotso gashin fuka-fukan tattabarun da ya makale a jikin su. (Bilkisu Xin)