Kamfanin samar da carbon fibre
2023-02-24 14:56:38 CMG Hausa
Ma’aikatan kamfanin samar da carbon fibre na Zhongfu Shenying dake birnin Xining, fadar mulkin lardin Qinghai na kasar Sin suna fama da aiki domin kammala aiki a kan lokaci.