logo

HAUSA

Sabbin na’urorin aikin gona

2023-02-22 14:59:02 CMG Hausa

Ana amfani da sabbin na’urorin aikin gona a garin Fengqiao na yankin Nanhu dake birnin Jiaxing na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Jamila)