logo

HAUSA

Xi ya mika ta'aziyya ga takwaransa na Brazil sakamakon mamakon ruwan sama

2023-02-22 21:10:41 CMG Hausa

Larabar nan ce, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon ta'aziyya ga takwaransa na kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva, dangane da asarar rayukan da aka samu, sakamakon mamakon ruwan sama da aka yi a kasar ta Brazil. (Ibrahim)