An kammala mataki na farko na aikin gyaran wurin adana kayan tarihi na kasar Masar
2023-02-22 20:37:50 CMG Hausa
An kammala mataki na farko na aikin gyaran wurin adana kayan tarihi na kasar Masar, da suka hada da futilu da teburan adana kaya da sauransu.(Zainab Zhang)