logo

HAUSA

Kayayyakin samar da sabon makamashi

2023-02-22 14:57:03 CMG Hausa

Ma’aikata suna kera kayayyakin samar da sabon makamashi a dakin aikinsu dake yankin Qingshan na birnin Baotou dake jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin. (Jamila)