logo

HAUSA

Xi Jinping ya damu da gadon al’adun kasar Sin (6) Yadda ake kallon Chang'an

2023-02-21 21:08:23 CRI

 Abubuwan tarihi da al'adun gargajiya na birnin Xi'an, wato Chang’an da aka kira a baya, sun bayyana ma'anar zamanin wayewar kasar Sin.