logo

HAUSA

Dubban Amurkawa sun yi zanga-zanga

2023-02-21 13:56:21 CMG Hausa

Wasu masu adawa da yake-yake na kasar Amurka sun yi gangami a birnin Washington na kasar, inda suka bukaci Amurka da ta dakatar da tamakawa kasar Ukraine ta fuskar aikin soja, tare da yin kira da a wargaza kungiyar tsaro ta NATO.(Tasallah Yuan)