logo

HAUSA

Ga "Roka mai karfi da babu kamarsa” da wani kamfanin kasar Sin ya kirkiro

2023-02-20 10:43:34 CMG Hausa

Bisa wani labarin da aka bayar a kwanakin baya a shafin intanet na cibiyar nazarin ilmin kimiyya ta kasar Sin, an gano cewa, da alamun ta yi nasarar kirkiro wani sabon nau’in inji wato “Roka mai karfi da babu kamarsa”. An kiyasta cewa, mai yiyuwa ne wannan sabon nau’in inji yana da muhimmanci sosai ga aikin harba makamai masu linzami a nan gaba. (Sanusi Chen)