logo

HAUSA

FDI na kasar Sin ya karu da kashi 14.5 a watan Janairu

2023-02-20 20:07:39 CMG Hausa

Ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin ta sanar a yau Litinin cewa, jarin kai tsaye da aka zuba a babban yankin kasar Sin, ya karu da kashi 14.5 bisa 100 idan aka kwatanta da na watan Janairun bara zuwa Yuan biliyan 127.69. (Ibrahim)