Labarin Josiane, ‘yan kasar Benin da ke dalibta a kasar Sin
2023-02-17 11:28:01 CRI
Kpadonou Josiane Iyabo Adjoa, ‘yar kasar Benin ce wadda yanzu haka take karatun digiri na biyu, a jami’ar horar da malamai ta hedkwatar kasar Sin da ke nan birnin Beijing. Amma me ya sa ta yi doguwar tafiya har zuwa kasar Sin? Shin ko akwai bambancin abubuwan da ta sani game da kasar Sin kafin ta zo kasar da kuma bayan zuwanta? A gyara zama don jin karin haske dangane da labarinta.(Lubabatu)