logo

HAUSA

Hadin kan Sinawa wajen yaki da cutar COVID-19

2023-02-17 20:14:15 CMG Hausa

Yanzu yanayin fama da cutar COVID-19 ya samu kyautatuwa sosai a kasar Sin. Ba a iya raba wannan kyakkyawan sakamako da iyakar kokarin da Sin take yi a cikin shekaru fiye da 3 da suka gabata.