Gasar gudun shanu da aka yi a kasar Indonesiya
2023-02-16 21:31:59 CMG Hausa
Gasar gudun shanu ke nan da aka yi a kauyen Baliase na kasar Indonesiya, domin nuna godiya ga yadda aka gama aikin shuka irin shinkafa, tare da fatan samun girbin shinkafa mai armashi.(Kande Gao)