logo

HAUSA

Sana’ar kere-kere iri na zamani

2023-02-15 13:49:44 CMG Hausa

A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, ana kokarin hada fasahohin zamani da sana’ar kere-kere a gundumar Deqing ta birnin Huzhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)