logo

HAUSA

Fesa takin zamani da na’urar aikin gona

2023-02-15 13:51:38 CMG Hausa

Manoman garin Toupu na gundumar Wuhe dake birnin Bengbu na lardin Anhui na kasar Sin suna fesa ruwan takin zamani da na’urar aikon gona iri na zamani. (Jamila)