logo

HAUSA

Ana aikin gona da na’urorin zamani

2023-02-14 14:16:18 CMG Hausa

Manoman kauyen Zouma na garin Wantanhe dake gundumar Longli ta lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin suna gudanar da aikin gona da na’urorin zamani a yanyin bazara. (Jamila)