Kenya: sojojin wasu kasashen Afirka sun yi atisayen soja tare
2023-02-14 14:43:10 CMG Hausa








Kwanan baya, sojojin wasu kasashen Afirka sun yi atisayen soja tare a Isiolo na kasar Kenya, a kokarin inganta kwarewar tabbatar da tsaro cikin hadin gwiwa. (Tasallah Yuan)
