logo

HAUSA

Wasan kankara da fasahar VR

2023-02-14 14:53:55 CMG Hausa

Ana jin dadin wasan kankara da fasahar VR a cibiyar gwajin Metaverse ta yankin wasan kankara na birnin Harbin, fadar mulkin lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)