logo

HAUSA

Manoma na aikin gona da fasahohin zamani

2023-02-13 10:38:21 CMG Hausa

Manoman yankin aikin gona na zamani dake birnin Changde na lardin Hunan na kasar Sin suna amfani da na’urorin zamani domin kyautata aikinsu. (Jamila)