logo

HAUSA

Sansanin Xingang na rukunin JAC

2023-02-13 10:40:51 CMG Hausa

Ma’aikatan rukunin kera motoci na JAC suna fama da aiki a sansanin Xingang dake gundumar Feixi ta birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)