logo

HAUSA

Kamfanonin Hebei na ingiza ci gaban lardin

2023-02-13 10:44:15 CMG Hausa

Kamfanonin lardin Hebei sama da 3800 suna dukufa kan ayyukansu domin ingiza ci gaban tattalin arzikin lardin yadda ya kamata. (Jamila)