logo

HAUSA

Yadda ake kiwon shanu bisa fasahohin zamani a lardin Shandong

2023-02-13 08:25:38 CMG Hausa

Hotunan dake nuna yadda ake himmatuwa wajen kiwon shanu bisa fasahohin zamani a wani yanki dake birnin Linyi na lardin Shandong na kasar Sin, al’amarin da ya taimaka matuka ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)