logo

HAUSA

Dawo da yawon bude ido zuwa kasashen ketare da Sin ke yi zai farfado da kasuwar yawon bude ido ta duniya

2023-02-13 14:38:55 CMG Hausa

Gwajin dawo da rukunonin yawon bude ido zuwa kasashen ketare da Sin ke yi zai farfado da kasuwar yawon bude ido ta duniya.