logo

HAUSA

Ga yadda kasar Koriya ta arewa ta shirya bikin fareti a makon jiya

2023-02-13 09:59:57 CMG Hausa

Ga yadda kasar Koriya ta arewa ta shirya bikin fareti a ranar 8 ga wata, a filin Kim Il Sung dake birnin Pyongyang, inda a karo na farko ta yi nune-nunen makamai masu linzami, kuma masu cin dogon zango tsakanin nahiyoyi daban daban, samfurin Hwasong-17, domin taya murnar cika shekaru 75 da kafuwar rundunar sojojin jama’ar Koriya. (Sanusi Chen)