Shugaba Xi ya gana da firaministan Cambodia
2023-02-10 16:40:22 CMG HAUSA
A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da firaministan Cambodia Samdech Hun Sen, wanda ke ziyarar aiki a kasar Sin. Shugabannin sun gana ne a birnin Beijing. (Saminu Alhassan)