logo

HAUSA

Ma’aikatan yankin masana’antun Ganhe na aiki

2023-02-09 10:15:37 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanonin yankin masana’antu na Ganhe dake birnin Xining, fadar mulkin lardin Qinghai na kasar Sin suna fama da aiki domin kammala aiki a kan lokaci. (Jamila)