logo

HAUSA

Ana samar da takin zamani

2023-02-09 10:20:42 CMG Hausa

Rukunin Yuntianhua na lardin Yunnan dake kudancin kasar Sin yana hanzarin samar da takin zamani domin biyan bukatun aikin gona a yanayin bazara. (Jamila)