An gano wasu kasusuwan dan Adam dake da tarihin shekaru 10500
2023-02-09 13:52:08 CMG Hausa
Ga yadda masana masu binciken kayayyakin tarihi na kasar Jamus suka gano wasu kasusuwan dan Adam wadanda ke da tarihin shekaru 10500, a cikin wata makabarta mafi dadewa a arewacin kasar Jamus.(Kande Gao)