Sansanin kera bututu
2023-02-08 09:32:58 CMG Hausa
Gundumar Yanshan ta birnin Cangzhou dake lardin Hebei na kasar Sin ta shahara ne da sana’ar kera bututu, inda kamfanoni sama da 200 dake gundumar suke fama da aiki domin biyan bukatun kasuwa. (Jamila)