logo

HAUSA

Kasashe da dama sun samar da tallafin gaggawa ga kasashen Türkiyya da Syria

2023-02-08 11:04:03 CMG Hausa

Kasashe da dama sun samar da tallafin gaggawa ga kasashen Türkiyya da Syria, bayan mummunar girgizar kasa da ta aukawa wasu yankunan kasashen 2.(Zainab Zhang)