Tawagar jami’an aikin ceto ta kasar Sin ta isa Türkiyya
2023-02-08 10:57:22 CMG Hausa
Tawagar jami’an aikin ceto na kasar Sin dake kunshe da membobi 82, ta yi tafiyar fiye da kilomita dubu 8, ta isa da kuma sauka a filin jiragen saman Adana dake kasar Türkiyya, da karfe 4 da rabi na asubahin yau Laraba. (Zainab)