logo

HAUSA

Kasar Sin za ta aiwatar da shirin binciken duniyar wata a mataki na 4 a bana

2023-02-07 10:40:28 CMG Hausa

A shekarar 2023 da ake ciki, kasar Sin za ta aiwatar da aikin binciken duniyar wata a mataki na 4 daga dukkan fannoni. (Tasallah Yuan)