Sana'ar kiwon zomaye a lardin Sichuan
2023-02-06 08:31:15 CMG Hausa
Yadda sana’ar kiwon zomaye ke gudana ke nan, a garin Yongxing na birnin Huaying dake lardin Sichuan na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)