logo

HAUSA

Motocin dake amfani da sabon makamashi

2023-02-06 09:16:17 CMG Hausa

Ana kokarin ingiza ci gaban sana’ar kera motocin dake amfani da sabon makamashi a birnin Wuhu na lardin Anhui dake kasar Sin. (Jamila)