logo

HAUSA

Layin dogo mai saurin tafiya kan teku

2023-02-06 09:14:11 CMG Hausa

An kammala aikin gina layin dogo mai saurin tafiya a kan teku na farko a kasar Sin wanda zai hada birnin Fuzhou da birnin Xiamen na lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar. (Jamila)