logo

HAUSA

Hanyar mota mai saurin tafiya a kan teku

2023-02-02 16:56:41 CMG Hausa

Ma’aikata suna shan aikin gina hanyar mota mai saurin tafiya a kan teku wadda za ta hada birnin Hangzhou da birnin Ningbo na .lardin Zhejiang dake kudancin kasar Sin. (Jamila)