logo

HAUSA

Jirgin kasa karkashn kasa da ake ginawa a Fuzhou

2023-02-01 15:12:08 CMG Hausa

Ana fama da aikin gina jirgin kasa dake karkashin kasa a birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin. (Jamila)