logo

HAUSA

Yadda wata 'yar kasar Sham ke yin bara zaune a kan kujerar guragu don ciyar da dansa da kyanwoyi 10

2023-02-01 15:37:15 CMG Hausa

Abu mai ban tausayi ! Ibtissem Seyyid, ‘yar kasar Sham ce mai shekaru 61 da haihuwa, wadda ta bar gidanta sakamakon yakin da ake yi a kasar. Domin ciyar da danta nakasasshe da kuma kyanwoyi goma, ba yadda za ta yi, sai ta yi bara zaune a kan kujerar guragu.(Kande Gao)