logo

HAUSA

Gadar Lingdingyang da ake ginawa

2023-02-01 15:15:27 CMG Hausa

Ana gina babbar gadar Lingdingyang da ta hada birnin Shenzhen da birnin Zhongshan na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)