Mutane 100 sun mutu a sakamakon harin da aka kai wa wani masallaci dake kasar Pakistan
2023-02-01 09:39:22 CMG Hausa
Mutane 100 sun mutu a sakamakon harin da aka kai wa wani masallaci dake arewa maso yammacin kasar Pakistan, kana mutane 200 sun ji rauni.(Zainab Zhang)