logo

HAUSA

Shugaban babban taron MDD karo na 77 zai ziyarci kasar Sin

2023-01-31 20:29:49 CMG Hausa

 

Bisa gayyatar da ministan harkokin wajen kasar Sin Qin Gang ya yi masa, shugaban babban taron MDD karo na 77 Csaba Korosi, zai kawo ziyara kasar Sin, inda zai kasance a kasar tsakanin ranaikun 1 zuwa 4 ga watan Fabarairu, kamar dai yadda kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta bayyana a yau Talata.   (Saminu Alhassan)